Tunawa da Jagoran karatu da yabon ma’aiki akan zagayowar ranar rasuwarsa
IQNA - Sayyid Makkawi na daya daga cikin fitattun masu wakokin yabon ma'aiki na kasar Masar. Ko bayan shekaru 28 da rasuwarsa, gadonsa na fasaha da na addini har yanzu yana nan da rai.
Lambar Labari: 3493135 Ranar Watsawa : 2025/04/22
IQNA - Ministan kula da harkokin addini da kuma kyauta na kasar Aljeriya ya sanar da gabatar da kur’ani a cikin harshen kurame domin yi wa kurame hidima a wannan kasa.
Lambar Labari: 3492527 Ranar Watsawa : 2025/01/08
Tehran (IQNA) Shaht Mohammad Anwar da Mohammad Ahmad Basyouni, fitattun makaratun Masar a cikin kabarin haziki Abolghasem Ferdowsi Tusi da ke lardin Khorasan Razavi a Iran.
Lambar Labari: 3486592 Ranar Watsawa : 2021/11/22
Tehran (IQNA) masanin falsafa dan kasar Burtaniya ya bayyana sadaukarwar Imam Hussain (AS) a matsayin wata makaranta ta koyar da yadda ake sadaukar da kai domin tabbatar da adalci.
Lambar Labari: 3486210 Ranar Watsawa : 2021/08/16
Tehran (IQNA) malaman yankin Jabl Amil na kasar Lebanon sun fitar da wani bayani da ke yin tir da Allawadai da wani fim da wasu suka shirya kan Fatima Zahra (AS).
Lambar Labari: 3485506 Ranar Watsawa : 2020/12/29
Tehran (IQNA) wasu daga cikin fitattun mutane a kasar Morocco sun sanya hannu kan takardar yin Allawadai da kulla alaka da Isra’ila da kasar ta yi.
Lambar Labari: 3485471 Ranar Watsawa : 2020/12/18